Technology
Macron ya fara laluben sabon Firaminista bayan murabus ɗin Barnier
Shugaba Emmanuel Macron ya fara laluben sabon Firaministan da zai jagoranci majalisar ministocinsa bayan rikicin siyasar da ya tilastawa Michel Barnier murabus sakamakon kaɗa masa ƙuri’ar yankan ƙauna a zauren majalisa.
By: rfi_fr
- Dec 06 2024
- 0
- 0 Views
ONLY AVAILABLE IN PAID PLANS