News
Ƙasar Sudan ta fice daga shirin yaƙi da bala’in yunwa na duniya
Sudan ta fice daga shirin yaƙi da bala’in yunwa na duniya kwana guda kafin fitar wani rahoto da ya ke nuna an samu ƙaruwar yunwa a ƙasar abin da ake ganin zai kawo koma baya kan ayyukan da ake yi na yaƙi da yunwa a duniya.
By: rfi_fr
- Dec 26 2024
- 0
- 0 Views
ONLY AVAILABLE IN PAID PLANS