Business
Kamaru ta haramtawa wasu kungiyoyi masu zaman kansu gudanar da ayyukansu a kasar
Ministan kula da yankuna na Kamaru Paul Atanga Nji ne ya sanar da matakin da hukumomin kasar suka dau na dakatar da wasu kungiyoyi masu zaman kan su da ke gudanar da ayukan su a wasu yankunan kasar.
By: rfi_fr
- Dec 10 2024
- 0
- 0 Views
ONLY AVAILABLE IN PAID PLANS