Kungiyar Jnim ta dauki alhakin harin da ya halaka sojojin Benin 28
Kungiyar mayakan jihadi ta Jnim dake mubaya’a ga kungiyar al-Qaida ta ce ita keda alhakin kai harin da ya halaka sojojin Jamhuriya Benin 28 rana laraba da ta gabata a yankin arewacin kasar a iyakar Nijar da Burkina Faso.Ads Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute