Kasashen Chadi da Senegal sun mayarwa da shugaba Faransa martani mai zafi
Kasashen Chadi da Senegal sun mayar da zazzafan martani kan kalaman Shugaba Emmanuel Macron, inda ya ce Faransa na dakon godiya da jinjina daga kasashen Sahel kan yadda kasar ta taka rawa wajen hana ‘yan tawaye mamaye yankin .Ads Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute