Aboki mai tausayi – Tinubu yayi jimamin mutuwar Carter

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya nuna alhininsa kan rasuwar tsohon shugaban kasar Amurka, Jimmy Carter. Daily Post ta ruwaito cewa Carter, wanda yayi mulki a matsayin shugaban Amurka daga 1977 zuwa 1981, ya rasu yana da shekaru 100. A wata sanarwaAds Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute