Kungiyar Amnesty ta bukaci binciken yadda sojoji su ka kai hari Sakkwato

Kungiyar Amnesty International ta yi kira da a gudanar da bincike kan kashe mutane 10 a wani harin sama da sojojin Najeriya suka kai a ranar Kirsimeti a karamar hukumar Silame da ke jihar Sokoto. Daraktan kungiyar a Najeriya, Isa Sanusi, ya ce, “Kai hare-Ads Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute