Ƴan Bindiga sun kashe mutum 11 a Jihar Benue

Ƴan bindiga da ba a san ko su wane ba sun kashe akalla mutum 11 a wani hari da suka kai a wasu ƙauyuka da ke yankin Nyiev-ya, ƙaramar hukumar Kwande a Jihar Benue. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a ranar 25 ga Disamba, yayin da ake ke bikin Ads Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute