Sojoji sun kashe wani kasurgumin dan bindiga a Zamfara

Rundunar sojin Operation fasan yamma ta tabbatar da kashe wani shugaban ƴan bindiga, Alhaji Ma’oli, tare da wasu ƴan tawagarsa a farmakin da suka kai a ƙauyen Mai Sheka, kusa da garin Kunchin Kalgo, a ranar 26 ga Disamban 2024. Kakakin rundunar tsaro ta hAds Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute