Shugaba Chiani ya sake nanata zargin Najeriya kan yiwa Nijar zagon ƙasa

Shugaban gwamnatin Sojin Nijar AbdurRahman Tchiani, ya sake nanata zargin da yake yi wa Najeriya na haɗa kai da wasu ƙasashe ciki har da Faransa domin yi musu zagon ƙasa musamman ta fuskar tsaro.Ads Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute