Kasafin kudin N49.7trn na 2025 ya tsallake karatu na 2 a majalisa

Kasafin Kudin Naira tiriliyan 49.7 na Shekarar 2025 da shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya gabatar ya tsallake karatu na biyu a majalisa. A ranar Alhamis ne majalisar dattijai ta amince da kasafin kudin shekarar 2025 bayan shugabanta, Sanata Godswill AkpabiAds Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute