Macron zai kai ziyara tsibirin Mayotte da ya gamu da iftila'in guguwar Chido

Shugaba Emmanuel Macron na Faransa na shirin kai ziyara tsibirin Mayotte a tekun India kowanne lokaci a gobe Alhamis, don ganewa idonsa irin ɓarnar da iftila’in guguwar Chido ya haifarwa yankin a wani yanayi da tuni mahukuntan na Paris suka sanya dokar taAds Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute