Dr Isa Abdullahi kan ƙarancin takardun kuɗin naira a Najeriya
Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana damuwa a kan rashin isassun takardun kuɗaɗe a daidai lokacin da Babban Bankin ƙasar ke cewa akwai sama da naira triliyan 4 a hannun jama'a. Tuni rashin waɗannan kuɗaɗe ya shafi harkokin kasuwanci da kuma na yau da kullumAds Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute