Jinkirin Jirage: Najeriya za ta hukunta kamfanonin jiragen sama masu laifi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta hannun Hukumar Kula da Harkokin Jiragen Sama, NCAA ta bayyana aniyarta na daukar matakin ladabtarwa kan kamfanonin jiragen sama da ke jinkirin tashi ba tare da gamsassun dalilai ba. Haka kuma, ta yi kira ga Fasinjoji su karaAds Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute