UNESCO ta sanya hawan Dabar Kano cikin kundinta na Al'adun Duniya

Hukumar kula da al'adu ta Majalisar Ɗinkin Duniya UNESCO ta sanya bukukuwan hawan Sallar Idin da ake yi a birnin Kano dake yankin arewacin Najeriya cikin manyan al'adun duniya masu ɗimbin tarihi.Ads Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute