Yadda cutar kwalara ta addabi wasu jihohin arewacin Najeriya
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutar Kwalara ko Amai da Gudawa da ta afkawa wasu jihohin Najeriya, inda ta haifar da asarar ɗumbin rayuwa tun bayan ɓullarta a farkon wannan shekara ta 2024Ads Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute