Dakaraun sa kai na RSF a Sudan sun kashe mutane 12
Akalla mutane 12 ne suka mutu a yammacin Sudan, sakamakon luguden wuta da kungiyar Rapid Support Forces (RSF) ta yi, a cewar wata kungiyar rajin kare demokradiyya a kasar a yau Asabar.Ads Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute
Play online games for free at games.easybranches.com
Guest Post Services www.easybranches.com/contribute