Trump ya koma fagen yaƙin neman zaɓe bayan yunƙurin kashe shi a karo na biyu

Tsohon shugaban Amurka, kuma ɗan takarar shubancin ƙasar a ƙarƙashin jam’iyyar Republican, Donald Trump ya koma fagen yakin neman zaɓe a yau Talata biyo bayan yunƙurin kashe shi a karo na biyu da aka yi, lamarin da ke ta’azzara tankiya gabanin zaɓen watanAds Links by Easy Branches
Play online games for free at games.easybranches.com

Guest Post Services www.easybranches.com/contribute