Health
Sojoji sun kashe wani kasurgumin dan bindiga a Zamfara
Rundunar sojin Operation fasan yamma ta tabbatar da kashe wani shugaban ƴan bindiga, Alhaji Ma’oli, tare da wasu ƴan tawagarsa a farmakin da suka kai a ƙauyen Mai Sheka, kusa da garin Kunchin Kalgo, a ranar 26 ga Disamban 2024. Kakakin rundunar tsaro
By: dailypost
- Dec 28 2024
- 0
- 0 Views
ONLY AVAILABLE IN PAID PLANS