Business
Kungiyar Jnim ta dauki alhakin harin da ya halaka sojojin Benin 28
Kungiyar mayakan jihadi ta Jnim dake mubaya’a ga kungiyar al-Qaida ta ce ita keda alhakin kai harin da ya halaka sojojin Jamhuriya Benin 28 rana laraba da ta gabata a yankin arewacin kasar a iyakar Nijar da Burkina Faso.
By: rfi_fr
- Jan 11 2025
- 0
- 0 Views
ONLY AVAILABLE IN PAID PLANS